✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Nakasassu sun koka game da tallafin Naira dubu biyar

Nakasassu a Jihar Kano sun koka game da sharadin da Gwamnatin Tarayya ta gindaya wajen samun alawus din Naira dubu biyar-biyar da gwamnatin ta yi…

Nakasassu a Jihar Kano sun koka game da sharadin da Gwamnatin Tarayya ta gindaya wajen samun alawus din Naira dubu biyar-biyar da gwamnatin ta yi alkawarin bayarwa ga matasan kasar nan.