✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya ta kai karar Nijar

Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta shigar da kara ga kotun sauraron kararraki na Hukumar shirya kwallon kafa ta Afirka (CAF) a kan yadda…

Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta shigar da kara ga kotun sauraron kararraki na Hukumar shirya kwallon kafa ta Afirka (CAF) a kan yadda mahukunta a Nijar suka yi wa kungiyar kwallon kafa ta U-17 rikon sakainar kashi a wasa zagaye na biyu da ya gudana a Nijar a ranar Asabar da ta gabata da hakan ya sa Nijar ta lallasa Najeriya da ci 3-1.