✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Yadda Rage Kwanakin Zuwa Makaranta Zai Shafi Dalibai A Kaduna

Malamai na ganin tsarin da zai tilastawa makarantu hutun kwana uku a sati zai kara takure su wurin shirya jadawalin darussan da za su koyar.

More Podcasts

Bayanin rage adadin kwanakin zuwa makaranta da Gwamnatin Jihar Kaduna ta fitar a wannan zango ya dauki hankalin malaman makarantu da masana harkar ilimi a Jihar.

Malaman makaranta na ganin cewa tsarin da zai tilasta wa makarantu hutun kwana uku a sati  zai kara takure su wurin shirya jadawalin darussan da za su koyar.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da tattaunawa ta musamman da Malamai da masana harkokin ilimi akan wannan batu.

%d bloggers like this: