✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Za Ku Yi Rayuwar Abuja Cikin Sauƙi

Da zarar mutum ya sanya ƙafa a birnin, lissafi ke canzawa.

More Podcasts

Shin da gaske Abuja garin daɗi ne da samun kuɗi? To me ya sa mutane ke rububin zuwan ta da tsammanin ciko aljihunsu?

Wasu na ganin Abuja garin Naira ce, da mutum ya zo kakarsu ta yanke saka, amma wasu sun ce da zarar mutum ya sanya ƙafa a birnin, lissafi ke canzawa.

A cikin shirin Najeriya A Yau, mun lalubo muku hanyoyin da za ku iya rayuwa cikin sauƙi a birnin tarayya Abuja.

Domin sauke shirin, latsa nan