✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa Muke Yin Ciko —’Yan Mata

Shin me ke sa mata sarrafa surar jikinsu ta yadda suke zama son kowa, son wanda ya samu. A shirin Daga Laraba na wannan karo,…

More Podcasts

Shin me ke sa mata sarrafa surar jikinsu ta yadda suke zama son kowa, son wanda ya samu.

A shirin Daga Laraba na wannan karo, ’yan mata sun fede biri har wutsiya kan dalilan da ke sa su yi wa surarsu ciko, da kuma tasirin da hakan ke musu.

Domin jin taƙaddamar da ke tsakaninsu da maza game da mata masu ciko a jikinsu, sai ku saurari shirin, ko ku sauke shi kai-tsaye ta nan.