✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Zabin Ministocin Tinubu Ya Bar Baya Da Kura

Sunayen wadanda shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika majalisa domin tantancewa a matsayin ministoci ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ‘yan Najeriya. Ko mene ne…

More Podcasts

Sunayen wadanda shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika majalisa domin tantancewa a matsayin ministoci ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin ‘yan Najeriya.

Ko mene ne dalilin da ‘yan Najeriya ke ta musayar ra’ayi kan sunayen ministoci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan