Tun da aka rantsar da ministocin gwamnatin Tinubu kowannensu ke ta ɗaukar alwashin cimma wani muradi ga ’yan Najeriya. Sai dai akwai masu ganin wasu…