✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Yadda Za A Ceto Najeriya Daga Mawuyacin Hali

Kusan duk wurin da ka ga taron ’yan Najeriya sai ka ji suna tattaunawa a kan matsalolin da suka dabaibaye ƙasa

More Podcasts

Kusan duk wurin da ka ga taron ’yan Najeriya sai ka ji suna tattaunawa a kan matsalolin da suka yi wa ƙasar ɗaurin minti.

Ko waɗanne hanyoyi za a bi domin ceto ƙasar daga mawuyacin halin da ta tsinci kanta a ciki?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe ƙarin bayani.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan