More Podcasts
Domin sauke shirin latsa nan
Tun ranar 28 ga Watan Yulin 2022 ne ’yan Majalisar Dattawan Najeriya na jam’iyyun adawa suka fara batun tsige Shugaba Muhammadu Buahri, kafin daga bisani takwarorinsu na Majalisar Wakilai su bi sahun su na ganin an tsige Buhari.
- NAJERIYA A YAU: Hukuncin Dauri Kafin A Rataye Abdulmalik Bai Mana Ba —Dangin Hanifah
- DAGA LARABA: Daga Lahadin Nan INEC Za Ta Rufe Rajistar Katin Zabe
Maganar tsige Buhari na daga cikin batutuwan da ke cin kasuwarsu a tsakanin jama’ar kasar.
Shirin Najeriya A Yau ya binciko yadda batun ya samo asali da kuma halin da ake ciki zuwa yanzu.