More Podcasts
Babban alhakin da kundin tsarin mulkin Najeriya ya dora wa rundunar Yan Sanda shi ne kare rayuka da dukiyoyin yan kasa.
Sai dai a lokuta da dama, akan samu fito-na-fito da ‘yan kasa ke yi da ‘yan sandan sakamakon zargin wuce gona da iri wajen gudanar da aiyyukan nasu.
- NAJERIYA A YAU: Me Ya Sa ‘Yan Siyasa Ke Naɗa Tarin Mataimaka A Gwamnati?
- DAGA LARABA: Me Ya Kamata A Yi Wa Mutanen Da Rikicin Ta’addanci Ya Rutsa Da Su?
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan yadda ya kamata alaka ta kasance tsakanin jami’an ‘yan sanda da al’ummar kasa.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan