More Podcasts
Ana gama rantsar da sabbin ministocin Tinubu, sabon ministan Abuja, Nyesom Wike ya nufi ofishinsa inda ya sha alwashin rushe duk wanda ya yi ginin da ya saɓa da tsarin birnin.
Jin wannan sanarwa ta kaɗa hantar wadanda ke zaune a wuraren da ministan ya kira da “Green Areas” a turance. To amma waɗanne wurare ne wannan lamarin zai shafa?
- NAJERIYA A YAU: Yadda nadin mata 131 mukaman siyasa ya tayar da kura a Neja
- DAGA LARABA: Mece Ce Ribar Kai Gwamnati Ƙara
Shirin Najeriya A Yau yana ɗauke da bayanin yadda ministan Abujan ya jefa mazauna garin cikin tunani.
Domin sauraren shirin, latsa nan