✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda nadin mata 131 mukaman siyasa ya tayar da kura a Neja

Yaya hakan zai shafi tafiyar da gwamnatin jihar

More Podcasts

Nadin mata 131 mukamin mataimaka na musamman da Gwamnan Jihar Neja Muhammad Umar Bago ya yi a karshen makon jiya na ci gaba da daukar hankalin ’yan jihar.

Me wadannan nade-naden ke nufi, kuma ta wanne hanyoyi hakan zai shafi gwamnati da jama’ar jihar Neja?

Ku biyo mu sannu a hankali cikin shirin.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan