✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Tinubu Ke Shirin Bin Sawun Buhari

Shin idan Tinubu ya bi sawun Buhari a yaki da ta’addanci, za a kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya? 

More Podcasts

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan.

Bola Ahmed Tinubu ya yaba da kamun ludayin gwamnatin Shugaba Kasa Muhammadu Buhari kan yaki da ta’addanci, tare da yin alkawarin dorawa daga inda Buharin ya tsaya idan ya ci zabe.

Shin idan Tinubu ya bi sawun Buhari a yaki da ta’addanci, za a kawo karshen matsalar tsaro a Najeriya? 

Saurari Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin sanin wainar da ake toyawa a lokacin neman Bola Ahmed Tinubu da ya kaddamar a Jos, Jihar Filato.