✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Sauya Takardun Naira Za Ta Shafe Ku

Sanarwar Bankin CBN na sauya fasalin wasu takardun kudin Najeriya ya zo wa ’yan kasar bagatatan

More Podcasts

Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan.

Sanarwar shirin sauya wadansu takardun Naira ta zo wa ’yan Najeriya bagatatan, domin ba su hararo faruwar hakan a irin wannan lokaci ba.

Ko ta wadanne bangarori wannan mataki zai shafi ’yan Najeriya?

Saurari cikakken shirin domin samun gamsassun bayanai kan wannan batu.