✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Sabon Shiga A Kada Kuri’a Ke Kallon Zaben 2023

Shin yaya ’yan Najeriya da wannan ne karon farko da za su kada kuri'a suke kallon zaben kasar da ke tafe?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

A dokar Najeriya sai mutum ya kai shekara 18 kafin ya fara kada kuri’a zaben kasa.

Shin yaya ’yan kasar da wannan ne karon farko da za su kada kuri’a suke kallon zaben 2013 da ke tafe?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin yadda sabon shiga kada kuri’a suke kallon zaben.