✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Sabon Mafi Karancin Albashi Zai Iya Daidaita Al’amura

Wasu masu kamfanoni da ’yan kasuwa na ganin kamar an ɗora musu nauyin da ya fi ƙarfinsu.

More Podcasts

Shugabann Kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu kan dokar sabon mafi ƙarancin albashi na Naira 70,000.

Yayin da ma’aikata ke ganin za su fara shagali, a gefe guda wasu masu kamfanonin da ’yan kasuwa na ganin kamar an ɗora musu nauyin da ya fi ƙarfinsu.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan sauyin da za a iya samu saboda sabon albashin.

Domin sauke cikakken shirin, latsa nan