✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Yadda Mata Manoma Za Su Tsere Wa Maza A Bauchi

Mata na ganin idan suka samu tallafin da ya dace, za su wuce takwarorinsu maza a Jihar Bauchi.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Mata manoma a Jihar Bauchi sun ce idan har suka samu tallafin da ya dace za su iya samun nasara a harkokin noma fiye da takwarorinsu maza.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da bayanin yadda hakan za ta yiwu.

Suna kuma bukatar a aiwatar da Manufar Gwamnatin Tarayya Ta Daidaita Mata Manoma Da Maza A Tallafin Kudade Da Kayan Aiki.

A yi sauraro lafiya.