✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Kasuwannin Zamanin Gwamnoni Ke Karya ’Yan Kasuwa

’Yan kasuwa na kukan cewa tsadar shagunan a kasuwannin da gwamnoni suka gina ta fi ƙarfinsu, ga shi kuma an raba su da inda a…

More Podcasts

Gwamnatocin jihohi da dama sun rushe kasuwanni inda suka gina sabbi na zamani. 

Sai dai ’yan kasuwar da gwamnatocin suka tayar daga wuraren da a baya suke gudanar da harkokinsu domin gina kasuwannin zamanin na kukan cewa sabbin kasuwannin sun fi ƙarfin su, domin kuwa ba sa iya mallakar shaguna a ciki.

Shirin Najeriya A Yau ya duba yadda ’yan kasuwar da abin ya shafa  suke ci gaba da gudanar da rayuwa.

Domin sauke shirin, latsa nan