✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda INEC za ta kare ma’aikatanta daga barazanar tsaro lokacin zabe

Yadda INEC za ta kare ma’aikatanta daga barazanar tsaro lokacin zabe

More Podcasts

Domin sauke shirin, latsa nan 

A yayin da ranar zabe ke ta karatowa, me hukumar zaben ke yi don tabbatar da samun isasshen tsaro ga ma’aikatan zaben?

NAJERIYA A YAU: Kalubalen da muke fuskanta a harkar sufuri – ’Yan Najeriya

DAGA LARABA: Yadda matsin tattalin arziki ya sa wasu ’yan Najeriya suka rage cin abinci

Shin ma’aikatan ma a shirye suke don gudanar da ayukan zabe a watan gobe?

Shirin Najeriya a yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki da kuma masu sharhi kan batun.