✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda hauhawar farashi ke hana ’yan Najeriya cin abinci

Hukumar Kididdiga Ta Najeriya ta ce an samu hauhawan farashin kayan masarufi da kaso 24.08 a watan Yuni. Mene ne wadannan alkaluma ke nunawa, kuma…

More Podcasts

Hukumar Kididdiga Ta Najeriya ta ce an samu hauhawan farashin kayan masarufi da kaso 24.08 a watan Yuni.

Mene ne wadannan alkaluma ke nunawa, kuma ta wadanne bangarori suke shafar rayuwar ’yan Najeriya?

Shirin Najeriya A yau na tafe da karin bayani.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan