✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Tarin Fuka Ya Yi Ƙamari A Kano

Ƙididdigar ta nuna cewa Jihar Kanoce ta ɗaya a Najeriya wajen yawan masu ɗauke da cutar tarin fuka

More Podcasts

Rahotanni na cewa aƙalla mutum dubu takwas aka samu ɗauke da cutar tarin fuka a Jihar Kano cikin sati guda.

Alkaluman da aka fitar kwanan nan sun nuna cewa jihar ita ce kan gaba a Najeriya wajen yawan masu ɗauke da wannan cuta.

Shirin Najeriya A Yau ya duba abin da ya sa cutar ta yi ƙamari a Jihar Kano.

Domin sauraren shirin, a latsa nan