✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ke Hana Matasan Najeriya Cigaba

Abin da ke sa matasan Najeriya yin abin yabo a ƙasashen waje, amma suke abin kunya a cikin ƙasarsu

More Podcasts

A yayin da matasan Najeriya ke zama abin koyi da alfahari a ƙasashen duniya, a cikin gida kuwa, l daruruwan matasan ƙasar ne ke tafka abin kunya a kowace rana.

Shin me ke kawo naƙasu ga cigaban matasan Najeriya a cikin ƙasarsu?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi wannan batu da idon basira.

A yi sauraro lafiya.

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan