✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Ƙuncin Da Ake Ciki A Kan Iyakar Najeriya Da Nijar

Tsadar kayan masarufi ta jefa al'umma cikin damuwa, harkokin yau da kullum sun tsaya cik a iyakokin Najeriya da Nijar

More Podcasts

Rufe iyakar Najeriya da Nijar ya jefa mazauna yankuna a halin ni-’yasu saboda tsananin tsadar rayuwa da tsayawar harkokin yau da kullum cak.

Masu sana’o’i a iyakokin ƙasashen biyu sun bayyana yadda rufe bodar ya tagayyara su, da kuma yadda tsananin tsadar kayan masarufi ke tada musu hankali.

Shirin Najeriya A Yau ya leƙa yankunan da ke kan iyakokin Najeriya da Nijar domin ganin yadda rayuwa ta sauya.

Domin sauraren shirin, latsa nan