✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Dokar Rage Cire Kudi a POS Za Ta Shafi Zaben 2023

Wane tasiri sabon tsarin CBN na kayyade cire kudade a banki zai yi wa ’yan siyasa da yakin neman zaben 2023?

More Podcasts


Domin saukewa latsa nan

A yayin da ake tafiyar da harkokin siyasa, musamman yakin neman zabe a Najeriya da makudan kudade.

Shin wane tasiri sabon tsarin Babban Bankin Najeriya (CBN) na kayyade yawan kudaden da za a cira a banki zai yi wa ’yan siyasa da kuma yakin neman zaben 2023?

Ku biyo cikin shirin Najeriya A Yau don jin abin da masana suka ce.

%d bloggers like this: