✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda cire tallafin mai a Najeriya ya shafi makwabtanta

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya Godswill Akpabio ya furta cewa wasu kasashen da ke makwaftaka da Najeriya suna jin radadin cire tallafin man da aka yi…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Godswill Akpabio ya furta cewa wasu kasashen da ke makwabtaka da Najeriya na jin radadin cire tallafin man da aka yi fiye ma da ‘yan Najeriya. 

Shirin namu na yau ya tsallaka kan iyaka ya shiga wasu kasashe makwabtan Najeriya domin mu ji ko abin da Shugaban Majalisar Dattawan ya fada da gaske.

Shin ko cire tallafin mai a Najeriya ya shafi kasar Nijar?

Shirin ya tuntubi wani basarake a Accra, kasar Ghana, wanda ya bamu labarin mai a kasar.