✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Sayen Zaman Lafiya A Arewa

Yadda ’yan Arewa ke karo-karon miliyoyin kudi su bai wa ’yan bindiga domin su bar su su zauna lafiya.

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ta’addancin ’yan bindiga sai sake salo yake Arewa maso Yammacin Najeriya, inda mazauna wasu yankuna ke biyan makudan kudade ga ’yan ta’adda domin su sassauta musu.

Shin gwamnati ta sani? Ko kuma sallama jama’ar yankin ta yi?

Saurari shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci domin jin yadda jama’ar yankin suke karo-karon miliyoyin Naira su bai wa ’yan ta’adda a matsayin haraji domin su bar su su zauna lafiya.