More Podcasts
Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ware ranar 10 ga watan Oktoba a kowace shekara a matsayin ranar Lafiyar Kwakwalwa ta Duniya.
Mene ne fahimtar ’yan Najeriya kan lafiyar kwakwalwa kuma wadanne hanyoyi mutum ya kamata ya bi domin inganta lafiyar kwakwalwarsa?
- NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Batun Satar Mazakuta
- Kano: Mun kama jami’inmu da ya ce mun janye daga daukaka karar Abba – INEC
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani.
Domin sauraron shirin kai tsaye, latsa nan