✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Gaskiyar Batun Satar Mazakuta

Tattaunawa da wanda ke zargin an sace masa mazakuta da kuma likitoci

A ’yan kwanakin nan, zargin satar mazakuta da aka fi sani da shafimulera ya kara bayyana a tsakanin jama’a.

Shin da gaske ne ana satar mazakuta?

Shirin Najeriya A Yau ya bi diddigin wannan batu, ya tattauna da wani da ake zargin an sace masa mazakuta, kuma ya ji ta bakin likitoci.

Domin sauraren cikakken shirin, latsa nan