✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ke Sa Mutum Ya Fara Tunanin Kashe Kansa

A ’yan kwanakin nan ana samun rahotannin yadda mutane suke kashe kansu.

More Podcasts

A ’yan kanakin nan ana samun rahotannin yadda mutane suke kashe kansu.

Wasu dai suna alakanta hakan da tsananin damuwa ko matsin rayuwa.

Shirin Najeriya a Yau zai yi duba na tsanaki don tantance yadda lamarin yake.

Domin sauke shirin, latsa nan