More Podcasts
Ana ci gaba da samun koke-koke game da yadda ’yan ƙasar Najeriya suke ji a jikinsu.
Masana dai na ganin akwai matakan da in har gwamnati ta ɗauke su za a iya kawar da matsin tattalin arziƙin da ya yi wa talaka dabaibayi.
- NAJERIYA A YAU: Me Zai Faru Idan Aka Kara Kudin Mai a Najeriya?
- DAGA LARABA: Me Ya Kamata A Yi Lokacin Komawar Yara Makaranta?
Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan matakan gaggawa da suka kamata gwamnati ta ɗauka domin share hawayen ’yan ƙasar.
Domin sauke cikakken shirin, latsa nan