✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Yadda aka shirya zaben Gwamnan Anambra

Halin da ake ciki da kuma ma'anar janyewar IPOB daga hana gudanar da zaben.

Domin sauke shirin latsa nan

Yau ce ranar da za a fafata tsakanin ’yan takara 18 da ke neman zama gwamnan jihar Anambra da ke kudancin Najeriya.

Shirin Najeriya A Yau na dauke da bayanin halin da ake ciki, sannan ya bibiyi abin da janyewar ’yan a-waren IPOB daga matsayinsu na hana gudanar da zaben ke nufi.