✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Yi Cinikin Kuri’a A Zaben Ekiti

Gaskiyar abin da ya faru da kuma bayanan masana shari’a kan matsayin mai sayen kuri’a da mai sayarwa da kuma wanda aka saya domin sa.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Rahotanni daga Jihar Ekiti inda aka gudanar da zaben gwamna a ranar Asabar sun bayyana zargin  sayen kuri’a.

Mun tattauna da jama’a daga jihar ta Ekiti kan gaskiyar abin da ya faru, mun kuma tuntubi masana shari’a kan matsayin mai sayen kuri’a da mai sayarwa da kuma wanda aka saya domin sa.

A yi sauraro lafiya.