✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Wanne hali matan da mazansu sojoji suka mutu suke ciki?

Mun tattauna da iyalansu don jin halin da suke ciki

More Podcasts

Domin sauke shirin. latsa nan

Matan sojoji ’yan mazan jiya da suka mutu a fagen daga, sun koka da rashin kulawar da ya kamata su samu.

NAJERIYA A YAU: Manufofin ’yan takarar Gwamna ga Katsinawa a 2023

DAGA LARABA: Dalilin Da Maza Ke Shakkar Auren Mata ’Yan Boko 

“Kudin jana’izar maigidana kawai muka samu” in ji daya daga cikin matan.

Shin me shugabanni ke yi don tallafa wa iyalan sojojin da suka rasa ransu?

Shirin Najeriya a yau ya tattauna da masu ruwa da tsaki a kan haka.