✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya a Yau: Shin Tura Sakamakon Zabe Ta Intanet Zai Kawo Karshen Magudin Zabe?

Shin an yi bankwana da murdiyar zabe a Najeriya ke nan?

Domin sauke shirin latsa nan.

Hukumar zaben Najeriya (INEC) ta samu amincewar Majalisar Dattawa cewa ta rika tura sakamakon zabe ta intanet.

Shi ke nan an yi maganin magudi da murdiyar zabe a Najeriya?

Abin a shirinmu na yau ya mayar da hankali a kai ke nan. A yi sauraro lafiya.