✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Shin Kuri’un ’Yan Najeriya Za Su Yi Tasiri a Zaben 2023?

Yan Najeriya dai za su yi zabe ranar Asabar 25 ga watan Fabrairu mai zuwa, domin zaben shugabaninsu.

More Podcasts

Domin saukewa latsa nan 

’Yan Najeriya za su kada kuri’ar zaben shugaban kasa da ’yan Majalisar Dokoki ta Kasa a ranar Asabar 25 ga watan Fabrairu da muke ciki.

Shin kuri’ar ’yan Najeriya za su yi tasiri kuwa a wannan karon?

NAJERIYA A YAU: Shin don talakawa gwamnoni ke adawa da canjin kudi?

DAGA LARABA: Wa Zai Lashe Zaben Shugaban Najeriya?

Mun tattauna da ’yan Najeriaya da hukumar zabe da kuma wani masani a kan al’amarin.