✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Shin Ko Kalaman Kwankwaso Sun Kaɗa Hantar APC Ne?

Kalaman jagoran Kwankwasiyya Rabi’u kan Gwamnatin Tarayya na ci gaba tayar da kura.

More Podcasts

Wasu kalaman da jagoran Kwankwasiyya Rabi’u Musa Kwankwaso ya furta yana zargin Gwamnatin Tarayya suna ci gaba da tayar da kura.

Fadar Shugaban Kasa da Jam’iyyar APC a matakin kasa da Jihar Kano sun yi kakkausan suka da kiran a yi maza-maza a kama shi.

Shin me ya girgiza jam’iyyar ta APC game da wadannan kalamai?

Shirin Najeriya a Yau zai tattauna kan wannan turka-turka.

Domin sauke shirin, latsa nan

Daga: Muslim Muhammad Yusuf, Ummu Salmah Ibrahim da Sulaiman Hassan