More Podcasts
Galibin ’yan Nijeriya dai sun yarda cewa Allah Ne Mai bayarwa, Shi Ne kuma Mai hanawa.
Mai yiwuwa hakan ne kan sa a riƙa yin kira, musamman ga mabiya addinai mafiya rinjaye na Musulunci da Kirista, da su yi addu’oi don samun waraka daga matsalolin da ake fama da su.
Sai dai kuma wasu ’yan kasa suna ganin faɗar haka alama ce da take nuna cewa sukuwa ta ƙare saura zamiya.
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Kamata A Yi Da Ƙananan Yara Masu Zanga-Zanga
- DAGA LARABA: Adawar Gwamnonin Arewa da Ƙudurin Haraji: Kishin Ƙasa Ko Son Zuciya?
Shirin Najeriya A Yau zai yi nazari ne kan wannan batu.
Domin sauke shirin, latsa nan