✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: PDP Ta Yi Waje Da APC A Osun

Zaben Osun ’yar manuniya ce cewa babban zaben 2023 zai bambanta da sauran da suka gabata a Najeriya.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Zaben Jihar Osun ya nuna alamu  cewa babban zaben 2023 zai bambanta da sauran zabukan da suka gabata a Najeriya.

Jam’iyyar APC mai mulki ta sha kaye, inda ta samu kuri’u 375,027, PDP kuma ta yi nasara da kuri’u 403,371.

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Siyasa Ke Raba Kan ’Yan Najeriya, Su Kuma Kansu A Hade

DAGA LARABA: Rashin Jituwar Matar Gida Da Dangin Miji

Hakan ya sa masana na cewa, yanzu ’yan Najeriya sun fara gane siyasa.

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da mutanen Jihar Osun, da INEC, hukumar zabe ta kasa da kuma mai sharhi kan harkokin siyasa.

%d bloggers like this: