✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Mutuwar Zuciya Ce Ta Jefa Matasa Harkar Kirifto

Matasa da dama sun dukufa da jiran za ta fashe su kwashi ganima.

More Podcasts

Shin a ganinku me ya sa matasa ‘yan soshiyal midiya suka dukufa a harkar nan ta kirifto musamman ‘mining’ ?

A yanzu haka da dama ne cikin matasan ke jiran ta fashe domin su kudance, sai dai akwai masu yi wa irin wadannan matasa kallon masu raunin zuciya.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da masu harkar mining da kuma masana kirifto kan abin da ya kamata ku sani kafin ku fara hakowa.

Domin sauke shirin, latsa nan