More Podcasts
Shin a ganinku me ya sa matasa ‘yan soshiyal midiya suka dukufa a harkar nan ta kirifto musamman ‘mining’ ?
A yanzu haka da dama ne cikin matasan ke jiran ta fashe domin su kudance, sai dai akwai masu yi wa irin wadannan matasa kallon masu raunin zuciya.
- DAGA LARABA: Abubuwan Da Ba A So Mai I’itikafi Ya Aikata
- NAJERIYA A YAU: Illolin Yawaita Amfani Da Soshiyal Midiya A Ramadan
Shirin Najeriya a Yau ya tattauna da masu harkar mining da kuma masana kirifto kan abin da ya kamata ku sani kafin ku fara hakowa.
Domin sauke shirin, latsa nan