✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Mece Ce Makomar Jam’iyyar APC A Jihar Kano?

Ina makomar jam'iyyar APC mai mulki a matakin kasa da ta zamo jam'iyyar hamayya a Jihar Kano.

More Podcasts

Tun bayan hukuncin kotun koli kan zaben gwamnan Jihar Kano a ranar Juma’a, hankali ya koma kan makomar jam’iyyar APC mai mulki a matakin kasa da ta zamo jam’iyyar hamayya a jihar.

Ko mece ce makomar APC a Kano?

Shirin Najeriya A Yau na tafe da karin bayani.

Domin sauke shirin kai-tsaye, latsa nan