✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Huce Gajiya Cikin Sauki

Mutane da dama na bayyana rashin samun cikakken hutu koda kuwa sun kwashe lokaci mai tsayi suna bacci, wadansu kuma in sun kwanta sai tunani…

More Podcasts

Mutane da dama na bayyana rashin samun cikakken hutu koda kuwa sun kwashe lokaci mai tsayi suna bacci, wadansu kuma in sun kwanta sai tunani ya mamayesu har baccin ya gagara. 

Shin wadanne hanyoyi mutum zai bi domin ya ware gajiya? 

Shirin Najeriya A Yau ya yi nazari kan wannan batu lura da yadda rashin hutu da shan maganin gajiya ke neman zama aláda a tsakanin alúmma. 

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa  nan