More Podcasts
A yau Juma’a wa’adin da wata sabuwar ƙungiya mai suna Mujahidin — wadda aka fi sani da Lukarawa — ta bai wa al’ummar wasu yankunan Jihar Sakkwato ya zo karshe.
Ƙungiyar dai ta bai wa al’ummar yankunan zuwa yau Juma’a su girbe amfanin gonarsu, amma a cewar wani mazaunin ɗaya cikin yankunan ya ce ai ba su bari wa’din ya cika na suka ɗauki mataki.
- NAJERIYA A YAU: Me Nasarar Shugaban Amurka Donald Trump Ke Nufi Ga Najeriya?
- DAGA LARABA: Tarihin Almajirci a kasar Hausa da yadda yake a da
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi duba ne a kan wannan ƙungiya da manufofinta.
Domin sauke shirin, latsa nan