A gefe guda gwamnonin PDP sun buƙaci Tinubu ya sake duba manufofinsa, domin rage wa 'yan Najeriya wahalhalun da suke fuskanta.