✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Me Sabon Mashawarcin Shugaban Kasa Kan Tattalin Arziki Zai Tsinana Wa Talaka?

Hikimar Buhari ta nada sabon mashawarci kan tattalin arziki kasa da wata 16 kafin saukarsa daga mulki.

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan.

Kasa da wata 16 kafin karewar wa’adin mulkinsa, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada sabon mai ba shi shawara a kan al’amuran tattalin arziki.

Wannan lamari dai ya jawo martani iri-iri daga ’yan Najeriya.

Shirin Najeriya A Yau ya leka Fadar Shugaban Kasa don gano dalilin wannan mataki a wannan lokaci, sannan ya yi nazari a kan sauyin da hakan ka iya haifarwa.