✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Matsalar Tsaro Za Ta Iya Kawo Wa Zaben 2023 Cikas

Shin za a yi zabe a wasu yankunan karkara a zaben 2023?

More Podcasts

Domin sauke Shirin latsa nan

Shin za a yi zabe a wasu  yankunan karkara kuwa a zaben 2023?

Ta’addanci dai ya yi kakagida a jihohin Kaduna, Katsina, Neja da Zamfara.

NAJERIYA A YAU: Rashin Tsaro Ya Jawo Tsugunu Tashi A Makarantar FGC Kwali, Abuja

Dan siyasa ya yi karar bokansa a EFCC bayan faduwa zaben neman takara

Ganin cewa an sami karancin yin rajistar zabe a yankunan karkara, wasu kungiyoyi masu zaman kansu ne ke taimakawa wasu yankunan  yin rajistar katin zaben.

Shirin Najeriya A Yau ya tattauna da Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da kungiyoyi masu rajin kare hakkokin jama’a, da masana a kan wannan al’amari.