✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Manufofin ’yan takarar Gwamna ga Katsinawa a 2023

Ko kun san tanadin da suka yi wa Katsinawa?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Yan takarar Gwamnan Jihar Katsina sun bayyana kudurorinsu kan matsalar tsaro, tattalin arziki, kiwon lafiya da sauarn muhimman bangarori.

Sun baje kolin manufofin nasu ne a  wani taron tattaunawa da al’umma wanda kamfanin Media Trust ya shirya a Jihar a karshen mako.

Shin kun san manufofin nasu? 

Saurari shirin Najeriya A Yau domin sanin inda aka kwana.