✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Majalisa Ta Kafa Dokar Kwace Kujerun ’Yan Siyasa Da Suka Sauya Sheka

Me ke hana ’yan siyasa zama a jam’iyyar da suka ci zabe a karkashin inuwarta?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Majalisar Wakilai ta amince da dokar sauke duk zababeen dan san siyasar da ya sauya sheka daga kujerarsa.

Shin ta yaya dokar za ta taimaki siyasar Najeriya? Sannan me ke hana ’yan siyasa zama a jam’iyyar da suka ci zabe a karkashin inuwarta, tunda ai jam’iyya akida ce.