✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Kwana 8 Kafin A Daina Karbar Tsoffin Kudade, Shin Sabbin Sun Zo Hannun Ku?

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Nan da kwanaki 8 za a daina karbar tsoffin takardun Naira dari biyu, dari biyar da dubu daya. …

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Nan da kwanaki 8 za a daina karbar tsoffin takardun Naira dari biyu, dari biyar da dubu daya. 

Shin wadan nan sabbin kudaden sun shiga lunguna da sakunan kasar nan?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ziyarci wadansu kasuwanni, domin sanin gaskiyar halin da ake ciki.