✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Kudurin dokar hukunta ’yam madigo da luwadi a kasar Nijar

Yadda aka haramta auren jinsi a Najeriya da yadda Nijar ke yakar dabi'ar

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Kudirin yin dokar da za ta haramta auren jinsi, ko mu’amala tsakanin jinsi guda na daya daga cikin batutuwan da suka dauki hankalin jama’ar Najeriya da Nijar.

Shin mene ne dalilin yunkurin yin wannan doka a Nijar a dai-dai wannan lokaci?

Saurari yadda aka haramta auren jinsi a Najeriya da kuma yadda Nijar suka yunkuro wurin yakar wannan dabi’a.